Ku ji Dadin Kyautar Data Ma Masu Karanta Labarai Opera Wannan Lokaci Na Kirsimeti

Wannan lokacin hutu, muna farin ciki ta sanarwa cewar masu karanta Labarai na Opera a Naijeriya za su ji dadin kyautar data 20MB kulun ma sati biyu! Ya kasance za ku iya karanta Labarai tatsuniya, ji dadin biddiyo kuma ku yin aiki tare da al’ummomin Æ™ungiyar ku a farashi sifili har zuwa ga 20MB kowace ranar ta sati biyu ta nan gaba!

Sati ta farko (Farawa daga ranar 21 ga watan Disamba shekarar 2020 kuma zuwa ga kawo karshen ranar ranar 27 ga watan Disamba shekarar 2020) yana bude ma duk masu karantar labarai na Opera. Duk da haka, masu karanta labarai kadai da suka sabunta app zuwa ga sabuwar tsigar za su ji dadin kyautar data a sati ta biyu (Farawa daga ranar 28 ga watan Disamba kuma kawo karshen ranar 3 ga watan Janairu na shekarar 2021), ka tabbatar cewar kun sabunta app na Opera News zuwa ga sabuwar tsigar don ku ji dadin duk sati biyu na tayin kyautar 20MB!

Ku lura da hakan cewar, masu amfani da layin MTN kuma Airtel kadai zasu iya samun shiga ta lashe sabis ta kyautar data. Amma babu damuwa idan kai mai sayen Glo ko 9mobile, don za ku iya amfani da shirin ta sauki na Opera Data ta jin dadin Opera News kuma Opera Mini a lokacin hutu. Ku bugawa kawai *777# ma masu amfani da layin Glo kuma *960*9# ma masu amfani da layin 9mobile ta samun dama zuwa ga kyautar data arha a kowane sati.